Sunday, 18 November 2018

Kalli Ali Nuhu durkushe gaban Maryam Booth yana begenta

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan durkushe a gaban abokiyar aikinshi, Maryam Booth inda yake begenta a lokacin daukar wani shirin fim me suna Karki Manta Dani.No comments:

Post a Comment