Wednesday, 7 November 2018

Kalli biredin yakin neman zaben Atiku

A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, 'yan siyasa na ta kara bullo da sabbin hanyoyin da zasu yi nasarar jan ra'ayin mutane dan su zabesu, wannan hoton biredine na yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.


Biredin ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment