Monday, 5 November 2018

Kalli Gwamna El-Ruafai da danshi, Bashir

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan tare da danshi, Bashir a wannan hoton inda suke zaune a mota tare, wani abu da ya dauki hankula a wannan hoton shine yanda Bashir ya dora kwamfutar tafi da gidanshi akan babbar rigar baban nashi.Bashir ne ya saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta inda yace, ni da mai rusau.

No comments:

Post a Comment