Friday, 2 November 2018

Kalli hoton Maryam da Amude Booth da ya kayatar

Taurarin fina-finan Hausa kuma wanda 'yan uwan junane, Maryam Booth da Amude Booth kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, tubarkallah, sun yi kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment