Sunday, 11 November 2018

Kalli hotunan jaruman Fina-finan Hausa dake goyon bayan Atiku

Wasu daga cikin Taurarin fina-finan Hausa kenan dake goyon bayan takarar Atiku Abubakar a karkashin jam'iyyar PDP, daga cikinsu akwai Fati Muhammad, Shu'aibu Lawal, Kumurci, Abba El-Mustafa dadai sauransu.
No comments:

Post a Comment