Wednesday, 28 November 2018

Kalli irin tarbar da jama'ar jihar Borno su kawa Buhari

Wadannan hotunan irin tarbar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu ne daga al'ummar jihar Borno a ziyarar da yake yau a can inda yake ganawa da dakarun sojin kasarnan.


No comments:

Post a Comment