Tuesday, 6 November 2018

Kalli katafaren Asibitin da sarkin Gombe ya ginawa takalawanshi

Wadannan hotuna wani katafaren asibitine da me martaba; Sarkin Gombe, Dr. Abubakar Shehu Abubakar na III ya gina a unguwan Bolari daga Gomben dan amafanar talakawanshi.


Ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta wanda hakan ya jawo sanya Albarka da yabo ga sarkin.

An dai kammala ginin Asibitin, abinda kawai yake jira shine kayan aiki.


No comments:

Post a Comment