Friday, 30 November 2018

Kalli kayataccen hoton Ali Nuhu a jirgin sama

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton inda yake zaune cikin jirgin sama akan hanyarshi ta zuwa kasar Amurka, muna fatan Allah ya saukeshi lafiya.

No comments:

Post a Comment