Wednesday, 7 November 2018

Kalli kayataccen hoton kauyen Fanisau dake Kano

Wannan kayataccen hoton kauyen Fanisaune dake jihar Kano wanda shahararren me daukar hoto, Sani Maikatanga ya dauka da wani salo na musamman, hoton ya birge.

No comments:

Post a Comment