Thursday, 1 November 2018

Kalli kayataccen hoton Maryam Booth da Zainab Indomie

Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Booth da abokiyar aikinta, Zainab Indomie kenan a wannan kayataccen hoton nasu da suka sha kyau, tubarkallah muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment