Wednesday, 28 November 2018

Kalli kayatattun hotunan Fati Shu'uma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment