Monday, 5 November 2018

Kalli kek masu kayatarwa da akawa diyar Sani Danja da Mansurah Isah dan cikarta shekaru 10

A jiyane Sani Musa Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah suka yi murnar cikar diyarsu, Khadijatul Iman shekaru 10 da haihuwa, 'yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayasu murna.An kuma yiwa Khadija kek na musamman masu kayatarwa dan wannan shagali.

Muna taya su murna.


No comments:

Post a Comment