Friday, 9 November 2018

Kalli kwalliyar Jum'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a.No comments:

Post a Comment