Friday, 2 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu da Diyarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton shi da diyarshi, Fatima, sun haskaka, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment