Friday, 9 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Mubammad

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a.

No comments:

Post a Comment