Friday, 2 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Muhammad

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata da ta hasakaka, tubarkallah tasha kyau, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment