Friday, 2 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Hauwa Waraka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata data haskaka, tasha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment