Friday, 16 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri, tawa masoyanta gaisuwar Juma'a.
No comments:

Post a Comment