Friday, 9 November 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Salisu Fulani

Tauraron fina-finan Hausa, Salisu Fulani kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, ya yiwa masoyanshi gaisuwar Juma'a, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment