Saturday, 10 November 2018

Kalli Mansurah Isa dauke da buhu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah kenan a wannan hoton nata da take dauke da buhun abu a kanta, Mansurah dai ta kasance me taimakon gajiyayyu da abinci da sauran abubuwan masarufi na rayuwa.

No comments:

Post a Comment