Saturday, 3 November 2018

Kalli sabuwar motar Hadiza Gabon

Sabuwar motar tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.No comments:

Post a Comment