Friday, 2 November 2018

Kalli Sani Danja sanye da kayan kamfe din Atiku

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja kenan a wadannan hotunan inda yake sanye da kayan kamfe din Atiku, Danja na daya daga cikin na gaba-gaba a masana'antar Kannywood da suke wa Atiku kamfe.
No comments:

Post a Comment