Saturday, 10 November 2018

Kalli taurarin fina-finan Hausa tare da 'ya'yan shugaban kasa

Taurarin fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, Mansurah Isah, Samira Ahmad, Rashida Mai Sa'a, kenan a wadannan hotunan tare da 'ya'yan shugaban kasa, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment