Tuesday, 6 November 2018

Kalli wani kayataccen hoto daga Kano

Wannan wani kayataccen hoton shataletale ne daga birnin Kano da shahararren me daukar hotonnan, Sani Maikatanga ya dauka, hoton ya matukar kayatar sosai, abin gwanin ban sha'awa.

No comments:

Post a Comment