Monday, 5 November 2018

Kalli wannan hoton na Abdulmumin jibrin da matarshi

Dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin kenan tare da matarshi a wannan hoton inda suke tare da shahararren me daukar hotonnan, Bighstudio, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment