Friday, 2 November 2018

Kalli yadda Nazir Sarkin Waka ya case a wajan kaddamar da wakar Sakamakon Canji

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan yayin da yake cashewa a gurin kaddamar da wakar Sakamakon Canji da taurarin fina-finan Hausa da mawaka suka yi a fadar shugaban kasa a farkon makonnan.No comments:

Post a Comment