Friday, 9 November 2018

Kalli yanda wani gwamna da mukarrabanshi suka tsallaka kogi cikin kwalekwale

Gwamnan jihar Taraba, Darius Dickson Ishaku kenan tare da mukarrabanshi a jiya, Alhamis lokacin da yake tsallaka kogi a Gada Mayo dan ziyartar wasu kauyukan dake jihar.Kauyen warwar na daya daga cikin kauyukan da gwamnan ya ziyarta inda aka gyara asibitin kauyen da zuba kayan aiki na zamani.

 

No comments:

Post a Comment