Tuesday, 6 November 2018

Kalli yanda wani ya nunawa Hadiza Gabon soyayya

Soyayya gamon jini, kowa da irin yanda yake nuna tashi, wannan bawan Allahn masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ya rubuta sunanta a hannunshi dan ya nuna irin tsantsar son da yake mata.

No comments:

Post a Comment