Saturday, 10 November 2018

Kalli Yarima Charles na Ingila ya balle maballi ba daidai ba

Yariman kasar Ingila, Charles kenan a wannan hoton lokacin da da yake ziyara a Najeriya, a hoton an ganshi ya balle maballin rigar kwat dinshi ba daidai ba wanda hakan yasa hoton ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta.

No comments:

Post a Comment