Wednesday, 28 November 2018

Kalli zanen da wani masoyin Hadiza Gabon ya mata

Wannan zanene da wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ya mata, zanen yayi kama da ita sosai kuma tace ya birgeta.

No comments:

Post a Comment