Thursday, 29 November 2018

Karanta abinda ya faru tsakanin wani mahaifi da danshi da baida lafiya ya bashi kudin sayen magani

Wani magidanci ya bayar da labarin yanda ya koma gida ya tarar da danshi na fama da ciwon zazzabi sai ya bashi maganin maleriya sannan ya aikamai kudi ta asusun ajiyarshi na banki dan koda zai bukaci sayen karin magani


Ya kara da cewa, dan nashi na ganin kudi sun shiga asusun ajiyarshi na banki sai yayi zumbur ya mike ya ce Abba na gode naga babban maganin Malaria.

No comments:

Post a Comment