Wednesday, 28 November 2018

Karanta yanda ta kaya tsakanin wata matashiya da ta hadu da mahaifiyarta a shafin Twitter

A lokuta da dama zaka ji matasa masu amfani da shafukan sada zumunta na yanar gizo sukan ce ba zasu so mahaifansu su shigo shafukan ba saboda kada su ga irin abubuwan da suke yi.


Wata baiwar Allah me suna Ameerah ta bayyana yanda ta hadu da mahaifiyarta a shafin Twitter, tace mahaifiyartata tasha gayamata cewa zata shigo Twitter dan taga abinda take yi a ciki. Bata yi tsammani ba sai kawai ta ganta.

Gadai yanda ta bayar da labarin kuma ya dauki hankula.

No comments:

Post a Comment