Wednesday, 7 November 2018

Karanta yanda wannan baiwar Allahn ke kewar watan Ramadana

Wata baiwar Allah ta bayyana yanda take kewar watan Azumin Ramadana, tace, tana kewar irin yanda ake haduwa da dangi a yi buda baki da sahur da kuma tafiya sallar taraweeh da yanda yanayin gari ke yin dadi da tafsirai da ake  yi a watan.


Ta yi fatan Allah ya sa mu shaida watan Ramadana me zuwa cikin koshin lafiya.

No comments:

Post a Comment