Saturday, 3 November 2018

KASAR SAUDIYA TA KARRAMMA SHEIKH SANI YAHAYA JINGIR

Wakilan kasar Saudiya ta karrama shugaban  majalsar malamai na kungiyar Izala ta kasa, Sheikh Sani Yahaya Jingir a jiya a Abuja, bayan bude katafaren massalaci a Dan Dawaki Quaters dake birnin Abuja, wanda kungiyar ta Izala mai shelikwata a Jos ta gina shi kuma ta bude tare da wakilan kasar Saudiya  inda suka yabawa Sheikh Jingir a bisa jajircewar sa wajen yi wa addini hidima.No comments:

Post a Comment