Tuesday, 27 November 2018

Kayatattun hotunan Hadiza Gabon a Landan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau wadanda ta dauka a birnin Landan na kasar Ingila inda taje yawon shakatawa, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment