Saturday, 3 November 2018

Kimanin Maguzawa 200 Sun Musulunta A Jihar Kano

A jiya, Juma'a Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tare da dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano), da kuma Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe sun jagoranci musuluntar da Maguzawa 200 karkashin gidauniyar 'Ganduje Foundation'.Rariya.

No comments:

Post a Comment