Friday, 2 November 2018

Ko laifin me Zamfara sukawa Buhari yaje jajantawa 'yan Kaduna amma su bai je musu ba?

Wani dan jihar Zamfara ya koka akan ziyarar janjantawar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je jihar Kaduna amma su bai je musu ba.


Yace, Allah Sarki Zamfara ko laifin me muka yiwa Buhari yaje jajantawa 'yan Kaduna amma mu bai zo mana ba.

A cikin maganarshi ya kara da cewa duk dan Zamfara me kishi ba zai kara zaben gwamnatin Buhari ba, zasu zabi wanda zai damu dasu.

No comments:

Post a Comment