Friday, 30 November 2018

Ko ni zan kada Atiku zabe ballantana Buhari>>General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, idan Atiku ya ajiye kudinshi a gefe, babu sayan masu zabe, babu magudi, babu sayen kuri'u, idan suka tsaya takara dashi sai ya maka shi da kasa ko da kuwa a Adamawane.Ya kara da ceewa ballantana ace da Buhari zai yi takara to ai ya fadi zabe ya gama.

No comments:

Post a Comment