Friday, 30 November 2018

Kwankwaso ya zama mataimakin me gudanarwa na yakin neman zaben Atiku a Arewa

Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya zama mataimakin me gidanarwa na yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP a yankin Arewa.Kwankwasonne ya bayyana haka a dandalinshi na sada zumunta inda yace idan Allah ya yadda zasu ga cewa sun gudanar da aikin da aka basu.
No comments:

Post a Comment