Thursday, 8 November 2018

'Mafi yawancin masu bin Atiku suna yi ne dan kudi'

Wani bawan Allah ya bayyana ra'ayinshi akan dalilin da yake ganin mutane na dogara dashi wajan goyon bayan manyan 'yan takarar shugaban kasa biyu da ake dasu, watau Atiku Abubakar da Muhammadu Buhari.


Mutumin yace mafi yawancin masu goyon bayan Atiku suna yi ne saboda kwadayin Naira da Dala. Su kuma masu goyon bayan Buhari suna yi ne saboda ci gaban kasarmu.

No comments:

Post a Comment