Friday, 2 November 2018

Mansurah Isah, Samira Ahmad tare da matar gwamnan Kebbi

Taurarin fina-finan Hausa, Mansurah Isah tare sa Samira Ahmad kenan a wannan hoton da suka dauka tare da matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.


Man surah tace a da kamin Dr. Zainab ta kaita Makka bata da kumatu amma yanzu ta samu kumatu, tace watakila ruwan Zamzam da ta sha ne.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment