Saturday, 3 November 2018

Maryam Booth da abokanta da suka gama bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan tare da abokanta da suka kammala bautar kasa tare kwanannan, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment