Thursday, 1 November 2018

Maryam Gidado ba lafiya tana rokon addu'ar masoyanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan inda take kwance a gadon Asibiti ba lafiya, ta roki masoyanta da su sakata a addu'a. Muna fatan Allah ya bata lafiya yasa kaffarane.No comments:

Post a Comment