Saturday, 3 November 2018

Matashi ya rubuta cikakken Qur'ani da hannunshi

Wannan hoton matashi dan shekaru 24 ne me suna, Muhammad Al-amin da ya fito daga jihar Bauchi wanda ya rubuta cikakken Qur'ani da hannunshi, muna mai fatan Alheri, Allah yasa jama'a su amfana da ilimin nashi.

No comments:

Post a Comment