Monday, 5 November 2018

Maza basu cin amanar mata>>Inji wannan baiwar Allahn, karanta dalilinta

Cin amana dai a soyayyar saurayi da budurwa ko kuma mata da miji wani abune da akan yi fama dashi a tsakanin masoya wanda yakan kai ga aikata wa juna wasu abubuwan da na sani wasu lokutan kuma har ta kai ga rabuwa.


Cin amana ba abune da mutanen kirki ke yi ba. Kuma yakan faru da maza ko mata.

Saidai wata baiwar Allah ta baiwa 'yan uwanta mata shawara inda tace, 'yan uwana mata, idan saurayinki/mijinki yaki amsa kiran wayarki ko kuma yaki dawo miki da amsar sakonki, ki sani cewa yana karanta kur'anine saboda maza basa cin amana.

No comments:

Post a Comment