Wednesday, 28 November 2018

Me zaku ce akan wannan hoton nawa?>>Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata da ta rangada kyau, ta tambayi masoyanta ra'ayinsu akan hoton.

No comments:

Post a Comment