Monday, 26 November 2018

Momo tare da dan Atiku

Tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Shariff Moko kenan a wannan hoton tare da dan dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar me suna Adamu. Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment