Tuesday, 6 November 2018

Momo tare da na hannun daman Ganduje da ya ajiye aiki

Me baiwa gwamnan Kano shawara akan ayyuka na musamman kenan da ya ajiye aikinshi, Shiekh Ibrahim Khalil tare da me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma tauraron fina-finan Hausa, Aminu Shariff, Momo.

No comments:

Post a Comment