Thursday, 29 November 2018

NA JE LANDAN DOMIN TANTANCE SAHIHANCIN BIDIYON GANDUJE>>MAGU

“Bidiyon Ganduje na daya daga cikin dalilan zuwa na nan. Ina aikin tantance sahihancin bidiyon ne a nan Landan. Mun ba wa kwararru domin tantance bidiyon, domin ba zai iyu na tantance gaskiyar bidiyon a shafin jarida ba.


Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu A Jami'ar SARAUNIYA Mary dake Landan Yayin Amsa Tambaya Ga Barista Audu Bulama Bukarti.

Daga Maje El-Hajeej Hotoro

No comments:

Post a Comment