Monday, 19 November 2018

Nafisa Abdullahi ta hadu da wanda ya mata wani kyakkyawan zane

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta hadu da wani matashi masoyinta da ya mata wani zane da yayi kama da ita sosai, Nafisar ta bayyana jin dadinta da wannan bajinta da matashin ya nuna.
1 comment:

 1. Gaskiya zanen yayi kyawo sosai, to amma mukam masoyanta muna kallon akwai wurare 3 dashi mai zanen ya ragewa gwanar tamu.

  WATO:-
  1. Hancinta yafi na cikin zanen kauri da tsayi.
  2. Kumatunta sunfi na zanen Cika.
  3. Idanunta sunfi na zanen girma, haka kuma
  4. Girarta tafi ta cikin zanen cika.

  Ammafa gskyar mgn yayi komari 76.8%, munyi jinjina da yabawa gareshi.

  ReplyDelete